ko yayi blocking ba yadda za ka iya kiranshi to amma anan ina so inyi bayani kan wasu hanyoyi da za'a bi don kiran wadda ya saka a blacklist
Na farko:- ta hanyar boye lambar wayarka idan Kai amfani da wannan hanyar zaka iya kiran wanda yayi blocking nombarka, ga masu Android sai Ku bi wannan hanyar Settings > Call Settings > Additional Settings > Caller ID anan sai Ku zabi "Hide ID" ko "Hide Number" shikenan da haka zaka iya kiran wanda ya blocking nombarka.
Na biyu:- ku sanya wannan number a farkon number da ta saku a black list din #31# sannan saiku sanya number wato kamar haka #31#08023748739 sai Kuyi dialing

No comments:
Post a Comment