Da fari zaka kira 4100, bayan ka kira su, idan ya shiga zasu fara magana, da sun fara sai ka danna 1 domin activating na caller tune sannan ka sake danna 4 sannan ka sake danna 1
saika sauraresu xasu baka damar yin record to sai kayi record din abin da kake so, zaka iya fadar komai
Idan ka kammala recording din saika danna # ka saurari record din sannan ka danna 1 domin yin confirming, to yanxu kagama
Zakaji sun turoma da wani message wanda yake cewa you have now created a customized caller tune for your line so.........................
Zaka iya Neman Wani waya ka jarraba Ko aikin ka ta yiwu.

No comments:
Post a Comment