Akwai wasu mutane wanda basu sha'awar komai illa takurama yanuwansu, To idan har wani ya daneka da calling ga yadda za kayi blockng nashi a kowani irin waya abunda zakayi shine kawai ka danna *35*0000*lamba#. Shikenan kayi blocking nombarsa kenan
Ga kuma yanda zaka bude *35*0000# idan ka huce
Gama su yin Free browsing a Mtn, zaku iya shiga nan domin samun sabbin Configuration (wannan Configuration zai yi expire ran 06/october/2018) Danna nan

Subscribe to:
Post Comments (Atom)
No comments:
Post a Comment