Da fari kuna bukatar Kuyi register, ta hanyar dialing wannan code din *131*2*1# ko kuma Ku tura "REG" zuwa 131 ta hanyar message. Idan kuka tura za su aiko da default ko system code, to abunda zakuyi shine sai ku canza default pin din sai kusa naku wanda zaku iya tunawa.
sai Ku Danna *131*2*5# ko kuma ku tura OLD PIN NEW PIN NEW PIN zuwa 131.
Misali:- default pin din shine 0000 wato OLD PIN naku kenan to sai ku tura 0000 2999 2999 zuwa 131 wato kun canza default pin dinku wato daga 0000 zuwa 2999 wato yanzu 2999 shine pin naka kenan.
Saboda haka idan kuka gama da wannan saura kuma zabar nombobin da ake so ayiwa transfer ta hanyar dialing wannan code din *131*2*2# Ko kuma sai ayi text "Addto" zuwa 131.
Kuna gama registan nombobin da kuke so Ku ma transfer (Adadi: nombobin waya biyar kachal) shikenan yanzu saura turawa ya rage sai Ku dialing *131*2*3# sai ku zabi nombar da kuke so tare da adadin MB da ake so a tura.
Gama su yin Free browsing a Mtn, zaku iya shiga nan domin samun sabbin Configuration (wannan Configuration zai yi expire ran 06/october/2018) Danna nan

Subscribe to:
Post Comments (Atom)
No comments:
Post a Comment