Gama su yin Free browsing a Mtn, zaku iya shiga nan domin samun sabbin Configuration (wannan Configuration zai yi expire ran 06/october/2018) Danna nan

Elguduwis Tech
Barka Da zuwa wannan website nawa fatan za'a ji dadin kasencewa a ciki, idan da wata shawara ko matsala ku na iya yin comment ko kuma ku tura mini sako ta Nombar Wayata: +2348023748739, +2348164516696 Ko ta Email elguduwis@gmail.com
Elguduwis Tech

Yadda Ake Canza Text Color na Facebook

Idan kana cikin masu so su canza text color a Facebook wajen Yin Comments ko posting to cigaba da karatu.

Kafin canza kalar rubutu a Facebook kana Bukatar Code Na Kala da kake so kayi rubutu da shi. Na tattaro wasu Code Wanda na tabbata zai Baku abinda kuke bukata. Sai dai wannan Salo yana Aiki ne idan akayi Amfani da Facebook App ko Facebook lite, ba ya dauka a opera ko uc da sauran browsers.

<fg=b0ffd700> golden
<fg=b0000000> black
<fg=b0ff7f00> orange
<fg=b0ffff00> yellow
<fg=b0ff00ff> light pink
<fg=b0ff007f> dark pink
<fg=b0ff0000> redish pink
<fg=b0800000> brown
<fg=b0ffc0cb> light purple
<fg=b06f00ff> dark blue
<fg=b0c0c0c0> grey
<fg=80ffffff> sky blue
<fg=b000ffff> light blue
<fg=b0bf00ff> purple
<fg=b08f00ff> dark purple
<fg=b0808000> mehandi green
<fg=b0ba55d3> light purple
<fg=b0f000f0> majenta
<fg=b00000ff> blue
<fg=b0b08080> steel grey
<fg=b0000080> movve
<fg=b0964b00> light brown
<fg=f0f00f0f> red
<fg=b000ff00> green

Wannan sune Code na Ko wani color .
Idan zakayi comment ko posting A Facebook sai kayi copy na color code da kake so.
MISALI
<fg=b0ffd700> golden.
Wannan Golden color kenan idan kana so rubutun ka ya koma golden color.
Sai ka goge inda aka rubuta Golden sai ka yi rubutun ka a inda ka goge Golden
Kamar haka
<fg=b0ffd700> Ina kake
Shi kenan zaka ga Kalmar ina kake ya koma Golden color.
Shikenan ...........

No comments:

Post a Comment