Abin babu wuya kawai ka loda katin naira 200 saika danna *688# sannan kayi Replay da 2 nan take zasu dauki naira 200 su baka 20GB wato 20092mb, sannan mb din zaiyi Kwana 25 kafin yayi expire kuma mb din yana amfani da kowane irin waya kamar Android java Symbian Iphone computer da sauransu
domin duba mb din saiku danna *140# ko *885*0# nan take zakuga mb din naku.
Kawai Ku moreπππ
Gama su yin Free browsing a Mtn, zaku iya shiga nan domin samun sabbin Configuration (wannan Configuration zai yi expire ran 06/october/2018) Danna nan

Subscribe to:
Post Comments (Atom)


No comments:
Post a Comment