Da fari Idan kanaso kana amfani da layi biyu a waya mai layi daya to saika tsaya ka nutsu dakyau domin ka koyi yanda akeyi da farko de sai ka dauko sim din da zaka ajiye sai ka sahi a wayar sai ka danna **62*lambar sim din da kakeso kana amfani da shi sai# sai kuma ka danna kira zakaga yayi active shikkenan ka gama Idan kayi haka to in Allah yayarda xakana amsa kiran sim biyu a waya mai 2sim wato zakana amsa kiran ajiyeyyen sim din da kayi ta cikin wannan layin idan kuma kanaso ka fitarhi to sai ka dauko ajiyeyyen layin kasa akan wayar sannan ka danna ##62#sai lambar layin da kake amfani da shi#
To ....... shikenan....

No comments:
Post a Comment