Ina masu amfani da layin airtel to ga garabasa ta zo muku, a inda zaku samu 500mb akan naira 25 kachal da kuma 1.5GB a naira 200 kachal saide shi wannan garabasar na iya dare dayane yana farawa daga karfe 12:00am zuwa karfe 5:00am wato daga karfe 12 na dare zuwa 5 na asuba a iya wannan lokacin mb din yake amfani daga nan sai yayi expire sabo da haka idan kana bukata ga yadda zakayi kawai ka danna *312#
************************************************************************************
Gama su yin Free browsing a Mtn, zaku iya shiga nan domin samun sabbin Configuration (wannan Configuration zai yi expire ran 06/october/2018) Danna nan

Garabasar MB (Airtel users) 500Mb akan N25, 1.5GB akan 200
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
No comments:
Post a Comment