Gama su yin Free browsing a Mtn, zaku iya shiga nan domin samun sabbin Configuration (wannan Configuration zai yi expire ran 06/october/2018) Danna nan

Elguduwis Tech
Barka Da zuwa wannan website nawa fatan za'a ji dadin kasencewa a ciki, idan da wata shawara ko matsala ku na iya yin comment ko kuma ku tura mini sako ta Nombar Wayata: +2348023748739, +2348164516696 Ko ta Email elguduwis@gmail.com
Elguduwis Tech

Yadda zaka cire friend da baka so A Facebook




Idan kana so ka cire friend a Facebook ko goge shi, to ka bimu a hankali Kaga yadda za kayi:-

Na farko sai ka login cikin Facebook naka, idan kana Amfani da "Facebook Lite" ne to ga yadda za kayi, bayan kayi login, ya kawo ka homepage na Facebook sai ka tafi options, idan Kaje sai ka danna kan friends naak kamar haka:-

Idan ka danna kan friends naka zai kawo maka dukka lists na Facebook friends naka, sai ka danna kan friend da Kake so kayi removing nashi idan ka danna kan friend din, zai kawo ka Wani waje kamar haka:-

 Sai ka danna kan friends, idan ka danna kan friend din zai nuna maka Wani waje kamar haka:-

Sai ka danna kan unfriend, kana danna kan unfriend zai nuna maka "ka yadda ka cire shi" sai ka danna yes


Shikenan da haka ka cire shi kenan 

Yanxu zai nuna maka cewa yanxu Ku ba abokai bane



No comments:

Post a Comment