Kamar yadda kuka gani a Rubuce masu aiki da MTN kuna da yadda zaku samu 1.2GB akan Naira 150 kuma 350MB akan Naira 50 domin sanin yadda zaku samu wannan bonus to ku biyomu Da farko ku dauki wayarku ku danna *344*1# domin shiga tsarin da zasu baku wannan Bonus idan kuka danna ya nuna muku kun shiga tsarin Mpulse Shikenan sai ku sake danna *344*2# idan kuka danna zai nuna muku buy data sai ku danna nomba 1 zakuga zabi guda biyu kamar haka
1.350MB weekly plan N50
2.1.2GB monthly plan N150
Shikenan sai ka zabi wadda kake so.
Like us on Facebook.
Thanks.
1.350MB weekly plan N50
2.1.2GB monthly plan N150
Shikenan sai ka zabi wadda kake so.
Like us on Facebook.
Thanks.


No comments:
Post a Comment