Gama su yin Free browsing a Mtn, zaku iya shiga nan domin samun sabbin Configuration (wannan Configuration zai yi expire ran 06/october/2018) Danna nan

Elguduwis Tech
Barka Da zuwa wannan website nawa fatan za'a ji dadin kasencewa a ciki, idan da wata shawara ko matsala ku na iya yin comment ko kuma ku tura mini sako ta Nombar Wayata: +2348023748739, +2348164516696 Ko ta Email elguduwis@gmail.com
Elguduwis Tech

(MTN USERS) Yadda zaku shiga Dukkan websites da Apps Da Datanku na MPulse



A rubutun da nayi kwanan baya kadan na Bononza (1.2GB) Akan Naira 150,Da Kuma  (350MB) Akan Naira 50 idan kuka lura wannan tsarin ba dukkan website yake shiga ba, sa'annan ba ya shigan Apps kaman Instagram, Facebook, Lite, opera mini da dai sauransu.
to acikin wannan rubutu zan nuna muku yadda zaku yi amfani da wannan data ya shidga muku dukkan website da apps da kuke so.

kuna bukata ku yi downloading na:
1. Spark VPN.Apk
2. Mpulse LTB.srv

(Amma kafin nan ya kamata ku sayi datan ku na Mpulse tukunna kuma ya zama Datan wayarku a kunne)
da wannan abu guda biyu zaku iya aiki da datanku da mpulse.

Bayan kun dauko wannan Abubuwa guda biyu, abunda zakuyi shine sai kuyi intalling na Application din wato Spark VPN.Apk bayan kunyi insatalling nashi, sai ku bude shi, idan kuka bude sai ku duba saman app din zakuga wani rubutu kamar haka Tweaks sai kuddan kan tweaks din  kamar haka


idan kuka danna kan tweaks din zai nuna muku kan wayarku wato memory na wayarku ko kuma kwakwalwar wayar sai ku shiga foldan da kuka yi downloading na Mpulse LTB.srv, (idan kuna amfani da Opera Mini ko Chrome sai ku duba foldan ku na Download idan kuma da UC Browser ne sai ku shiga folda mai suna UC Downloads) kuna shiga zaku ganshi ya bayyana kamar haka:


sai ku danna kan Mpulse LTB.srv, kuna dannawa za kuga ya dawo daku farko sai dai wannan karo da wani rubutu  a agaba. ku duba gefen rubutun ta Kasa zakuga wani BOX kamar haka sai ku danna wajen BOX din:
(Amma da fari ku bude datarku tukunna na mtn kafin ku danna wajen box din)

shikenan zaku ga ya fara nuna wasu rubutu to kawai ku barshi yayi tayi, idan ya gama, idan kuna so ku gane ya gama zai nuna muku wani dan alama a sama kamar mabudi(Key) a sama


To shikenan komai ya kammala kenan sai kuyi minimizing nashi ku shiga dukkan website da kuma Apps da kuke so.

idan da wata matsala zaku iya yin comment a qasan wannan rubutu.

shin kayi liling shafin Elguduwis Tech a facebook shiga Nan domin liking page din 

No comments:

Post a Comment