Wani lokaci mutum yakan iya shiga matsala ko wata damuwa ko kuma yana so yayi kira ko flashing babu kudi a wayar sai ya rasa yadda zaiyi sai dai ya hakura ko ya karbi wayar wani yayi kiran dashi. To a ayau ina son in nu na muku yadda zaku yi flashing ko wani layi ba tare da ko sisi ba.
da fari wayarku ya zama babu kudi a ciki wato account naku ya zama N0.00
![]() |
Abunda zakuyi kawai shine ku je wajen yinn kira a wayarku sai ku danna
**Nombar waya
sai ku kira shikenan wanda kuka kira zai samu Missed Call naku
fatan kun karanta kuma kun Amfana




No comments:
Post a Comment